Sunana: Ibrahim Yunusa Abudullahi Ibrahim Abu-Ammar Batsari. Ni Mutumen Batsari ne mazaunin jahar katsina, ina da matukar sha'awar ilimi na addini, sannan ilimin kimiyya da fasaha tare da ilimin zamantakewar rayuwa,
Ina da sha'awar kwarewa akan fannonin da nake so tare da sana'o'in dogaro da kai Ni memba na a hadakar kamfanin Hizmin Multipurpose Company katsina, Nigeria
Fatan nasara da raywa mai Dadi ga mabiya Allah da manzonsa.
1 Comments
Allah ya datar damu
ReplyDelete